Ameenah Dikko Radda
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ameenah Dikko Radda, Government Official, Nigeria, American University Park, DC.
12/23/2025
HOTUNA:
Yadda gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, Ph.D, ya isa garin Kano don halartar bikin kaddamar da hukumar yaฦi da miyagun laifuka da matsalolin tsaro mai suna Kano Neighborhood Watch Corp.
Tabbas Katsina ta zama madubi ga sauran jihohi wajen dabaru da hanyoyin cigaba.
Bayan kafa Katsina Security Watch Corp (C-Watch), duka watanni bayan cin zabe, gwamna Radda ya zama abin koyi ga sauran gwamnoni wanda daga baya Zamfara tayi, Sokoto tayi kuma yanzu ma Kano zatayi.
Tabbas wannan hanya ce dake nuna haษim kai tsakanin gwamnoni don magance matsalar tsaro da kuma inganta rayuwar yankunan mu.
Allah ya bamu zama lafiya da arziฦi mai ษorewa.
12/19/2025
๐๐๐๐จโ๐ ๐ง๐ ๐ ๐จ๐ฆ๐๐ ๐ ๐๐ก ๐๐โจ
A wannan rana mai albarka ta Jumaโa,
ina miฦa duk wanda ya wuce nan ga Allah.๐คฒ๐ฝ
Allah Ya sauฦaฦa wa masu ษauke da nauyi a zuciya,๐คฒ๐ฝ
Ya buษe ฦofofi ga masu neman mafita,๐คฒ๐ฝ
Ya kwantar da zukatan da s**a gaji,๐คฒ๐ฝ
Ya albarkaci masu aiki da gaskiya.๐คฒ๐ฝ
Allah Ya albarkaci mai wadata da mara shi,
wanda ya kai buri da wanda har yanzu yana nema,๐คฒ๐ฝ
wanda yake murmushi a fili
da wanda yake kuka a ษoye.๐ฅน
Kowa ya bar nan cikin kwanciyar hankali.๐
๐คฒ๐ฝ Ameen.
ใviralใทfypใทใviralใทalใท
12/18/2025
Allah Ka tabbatar da cewa komai da muka rasa, ka maye gurbinsa da mafi alheri fiye da shi. ๐คฒโจ๐
12/18/2025
Zan iya fansar wannan littafi na rayuwan Baba Buhari daga naira daya zuwa million goma domin irin qauna da soyayyarda nake dauke da ita na Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari
Allah ya jaddada rahama agareshi๐
12/18/2025
mashah Allah๐๐
12/17/2025
๐๐๐ฅ๐ข ๐ฆ๐๐ข ๐ค๐ฒ๐๐ฎ ๐ฒ๐ ๐๐ข ๐ค๐ฒ๐๐ฎ ๐๐ข๐ฒ๐ ๐๐ ๐ฆ๐๐ ๐๐ง๐.๐
๐๐ฎ ๐ณ๐๐ฆ๐ ๐ฆ๐๐ฌ๐ฎ ๐ก๐๐ฅ๐ข ๐ค๐๐๐ข๐ง ๐ค๐ฎ ๐ณ๐๐ฆ๐ ๐ฆ๐๐ฌ๐ฎ ๐ฆ๐๐ ๐๐ง๐. ๐
12/13/2025
Mashah Allah ๐
Gwamnatin Katsina zata dinga bada alawus na 30k duk zangon karatu ga malaman makarantun kauyuka don ฦarfafa musu gwuiwa.
Duk soyayyar da aka gina ta da Turanci bata lasting ๐๐
12/11/2025
Mashah Allah๐น๐บ
Good NIGHT๐ถ
12/08/2025
MY DADDY๐๐๐๐ช
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Telephone
Address
Nigeria
American University Park, DC
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Ameenah Dikko Radda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.