Aguei TV Nijar
kuyi fullowin ɗin wannan shafin domin Samun sahihan labarai Nagida da waje
Jama'a muna cigiyar wannan bawan Allah mai suna salesu sun taho daga jahdo zuwa Agadez motar su ta Lalace A Hanya amma har yanzu ba'a samu labarin suba ga wanda Allah yasa yasamu labarin shi zai iya tuntubar mu ta wannan Lambobin
Aguei TV Nijar
13/08/2026
Jama'a muna cigiyar wannan bawan Allah mai suna salesu sun taho daga jahdo zuwa Agadez motar su ta Lalace A Hanya amma har yanzu ba'a samu labarin suba ga wanda Allah yasa yasamu labarin shi zai iya tuntubar mu ta wannan Lambobin
Aguei TV Nijar
Biri da jakki A cikin daji hhhhhh 😅🤣
09/08/2026
Wannan hotunan Sabbin Samarin da aka gwangwaje su da Amare Kenan a kano wanda gomnatin take shiryawa a ko wace shekara
14/03/2026
Wasu 'yan Tà-'àddà sun Bayyana Kuɗaɗen Da Suke Karba Na Fansa a Hannun Al'umma, Sama Da Miliyan 100
Ko ta Yaya Suke Ajiya a Banki
14/03/2026
Ana ta Raɗe Raɗin cewa Benjamen Netenyahu yamutu A wani Harin Makami mai Linzami Na Iran inda Akaga wani video Da sunan shine ke magana Bai mutuba Sai dei A cikin video An Hango Hannun sa guda da yatsu 6 kuma jim kaɗan Aka sake ganin shi da yatsu 5 Sai Ake cewa video AI Ne Aka kirkira miye Gaskiyar magana
Gaggawa yenzu yenzu Iran tana luguden wuta a Israel
Iran conducting lage scle strikes in Israel
Wucewar baba tchani shugaban kasar Nijar yayin da yaje ziyara kasar Algeriya 🇳🇪🇩🇿
Aguie TV NIJAR
#🇳🇪🇩🇿
Abin al,ajabi ana gobara A kano kasuwar Singa shi wannan baccin shi yake yi yayin da wasu ke cewa ai shi tuni yagama karɓar tasa gobarar 😂🤣abin dariya abin tausayi 🥹
Catégorie
Adresse
Aguié
Notifications
Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Aguei TV Nijar publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.